Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba zai halarci tarukan gangamin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na Jam’iyyar APC a jihohi sama da ...
Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce ...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a ƙarƙashin Jam’iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ...
Magidanci Ahmed Abubakar Zakka tare da matarsa da jaririyarsu mai watanni shida a duniya mai suna Fatima, sun kuɓuta daga ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba da hular Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, inda ya ce tambarin sarƙar da ke jikin ...
Sin ta fitar da bayanan cinikin shige da fice na watanni tara na farkon bana a jiya Laraba, inda kafofin yada labarai na kasa ...
LABARAI MASU NASABA Jimilar Jarin Kai Tsaye Da Aka Zuba A Sin Daga Kasashen Waje Ta Kai Matsayi Na Biyu A Duniya Binciken ...
Canton Fair Ya Zuba Sabon Kuzari Ga Ci Gaba Da Wadata Na Duniya Asibitin Jirgin Ruwan Sojin Sin Na “Auspicious Ark” Ya Isa ...
Baje kolin hada-hadar cinikayya mafi girma da ake gudanarwa a kasar Sin da aka fi sani da “Canton Fair” ya cika shekaru 70 da ...
Tsohon hadimin Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya shiga tattaunawa a kafafen sada zumunta bayan yadda ya yi ...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanya hannu kan dokar kafa Kwalejin Koyar da Ƙwararrun Ma’aikatan Jinya a Matakin ...
Saura kasa da shekara guda a bude gasar cin kofin kwallon kafa na kasashen Afirka karo na 6 na shekarar 2027. Masu karbar bak ...